DALILAI GOMA (10) DA ZAISA MUMINI YA QYAMACI ADDININ SHI'A DA DAN SHI'A.
1. Dan
Shi'a yana kallon duk Sahabban Annabi kafirai ne sunyi ridda bayan wafatin
Annabi SAW ban da mutun biyar (5). ka diba kuwa a Hajjin bankwana Annabi SAW
yayi tare da Sahabbai fiye da dubu 100.
2. Dan Shi'a ya cire matan Annabi da ga cikin iyalan gidan Annabi SAW kuma yana masu kallon kafirci.
3. A addinin Shi'a Qura'nin da kake amfani dashi bai cikaba, yana da nakasu dan an rage wasu surori ko ayoyi a cikin wasu surori.
4. Ba ka shiga Addinin Shi'a sai ka karyata Manzon Allah ta hanyar bada sheda cewa Annabi yayi karya da yace Abubakar, Umar, Usman da sauran Shidda 6 na mutanen da Allah ya basu certificate tun nan duniya ta shiga Aljjanna sai ka karyata Manzon Allah ka tabbatar da yan wuta ne sannan zaka karbi Shi'a.
5. A addinin Shi'a duk wanda ya qudurce ko ya aminta da Khalifancin Sayyidina Abubakar As-Siddiq to kafiri ne kuma jininsa ya halatta.
6. Suna tozarta Al-Qur'ani da Hadisan Annabi da karyatasu ta yadda in Allah yace abu sai su dauki kalaman Ayoyinsu fiye da kimar na Allah. Misali; Allah yace matan Annabi uwayen muminai ne sukuma sunce a'a Allah ya barrantar da Aisha bnt Siddiq daga kazafin da munafikai suka yimata su kuma har gobe suna kallon kazafin.
7. Suna kallon rashin cancanta Annabi da Annabata, wasunsu sun hakikance da Mala'ika yasamu kuskure ne wajen isar da Annabta Aliyu ne yafi cancanta.
8. Shika-shikan Musuluncin ka ba daya suke da na yan Shi'a ba.
9. Alwala, Sallah, iqama, kiran Sallah, lokacin budin bakin azuminka kai musulmi ba daya yake dana Shi'a ba.
10. Karin karewa aqidar Shi'a suna qudurta cewa Annabima sai an konashi an fitar da dattin da ya dauka tsakanin matansa kafin ya shiga Aljanna.
Kadan daga cikin aqidunsu kenan ai wayannan aqidun nasu yakamata ka guje masu kuma wani jafai yasamesu kaki tausayamasu. Kai akwaima wasu firqa na Shi'a masu Allahn tar da Aliyu bn Abi Dalib.
TO YANZU MENENE ABIN SHA'AWA ACIKIN WANNAN BAQIN ADDINI.

ALLAH YA KIYAYE MANA AQIDUN MU. AMEEN.
Comments
Post a Comment